Waka

 Shinko kina ko kana sha'awar Waka

Waka wata abace Mai sauki ta sanar da Wani Sako cikin sauki aduniya.

Ayanxun dae haryanxun akwai mutanen da keyiwa mawaka kallon mutanen banxa

Kuma alhalin ba haka bane ako Ina kawai Na kirki Kuma akwai Na banxa.

    Ayanxun dae xa,iya cewa Kashi 95% Na mutanen cikin 100 Suna sauraren Waka

Wane mawaki Ko mawakiya sukafi birgeku aduniya

Shin a ra'ayinku Mai xaku iyacewa Kan waka.





Comments