Posts

Showing posts from March, 2022

Habibu_Nura_HABNUR_Gimbiya_Song_lyrics_video

Image

Waka

 Shinko kina ko kana sha'awar Waka Waka wata abace Mai sauki ta sanar da Wani Sako cikin sauki aduniya. Ayanxun dae haryanxun akwai mutanen da keyiwa mawaka kallon mutanen banxa Kuma alhalin ba haka bane ako Ina kawai Na kirki Kuma akwai Na banxa.     Ayanxun dae xa,iya cewa Kashi 95% Na mutanen cikin 100 Suna sauraren Waka Wane mawaki Ko mawakiya sukafi birgeku aduniya Shin a ra'ayinku Mai xaku iyacewa Kan waka.

Habibu_Nura_HABNUR_MASOYIYAH_Song_Lyrics_video

Image